MyTUNEiN Online Radio Directory

Sunna Radio

Listen to Sunna Radio LiVE from Yola, Nigeria, Africa on the best platform for the best radio stations and listeners, MyTUNEiN radio directory, for free.

Buffering ...

*MANUFA:* Wannan tasha an kirkiro tane da nufin kusanto da Al'ummar Musulmi musamman mazauna kasashen ketare da Sunnah da kuma kaucewa hanyar shedan. Sunna Radio na gabatar da kartun maluman Sunnah da lakcoci da Hudubobi da Tafsirai da sauran karatukan da zasu kawar da dan Adam akan bata da Bidi'o'i bisa koyarwar Annabi Muhammad S.A.W da Sahaban sa masu daraja da Kuma fahimtar Magabata na Kwarai. Sunna Radio bata tsaya iya nan ba tana kuma iya kawo wa'azin kasa kai tseye a ko ina ake gudanar dashi a sasan duniya barta gida Najeriya.

Muna da kwararru ma'aikata na Radio da kuma kwararru injiniyoyi masu sarrafa na'ura. Ta fuskan kayan aiki muna da na'urorin masu karko da cimma nisan zango. Bamu tsaya a iya Najeriya ko Kasashen Afrika ba wajen yadda shirye-shirye, mun zarce nan sai dai ayi zancen duniya. Kadan daga kasashen dake Sauraronmu sun hada da: 1. Saudi Arabia 2. United States of America 3. Oman 4. United kingdom 5. Nigeria 6. Niger 7. Ghana 8. Cameroon 9. Mali 10. Libia 11. Algeria 12. Afghanistan 13. France 14. Belgium 15. Spain 16. Germany. Dade sauransu.

LOCATION: Yola, Nigeria, Africa.

PHONE: +2348030632422 | WEBSITE

 

 

Enjoy MyTUNEiN Internet Radio Stations

Sports, Hit Music, Breaking News, Social, Entertainment And Politics.

 

TOP RADIO STATIONS

 

MyTUNEiN.CoM radio directory is Powered By Nakadif Media Group™.